Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Ba mu san da dan takarar wucin gadi ba —INEC

INEC ta su Tinubu ne suke kirkiro sunan dan takarar wucin gadi, amma kundin tsarin mulki bai san da shi ba.

Yunkurin hana ni tikitin APC ya dugunzuma ni —Tinubu

Dole ce ta sanya na koma na dukufa wajen kai wa Allah kukana da addu’o’i.

2023: Kotu ta hana INEC dakatar da rajistar masu zabe

SERAP ce dai ta maka INCE a gaban kotun tun da farko

Orubebe ya fice daga PDP, ya ce jam’iyyar ba ta shirya karbar mulki daga APC ba

Orubebe ya ce PDP ba ta shirya karbar mulki daga Buhari ba

Ya kamata a shigar da karba-karba cikin Kundin tsarin Mulki – Ohanaeze Ndigbo

Kungiyar ta ce haka ne zai tabbatar da adalci a Najeriya