Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Sakamakon zaben Ekiti: Dan takarar APC na kan gaba

Sakamakon da aka bayyana zuwa yanzu na zaben gwamna da aka gudanar a Jihar Ekiti, ya nuna cewa Abiodun Oyebanji na jam’iyyar APC ne ke kan gaba. A cik

Kwankwaso ya zabi abokin takararsa

Kwankwaso ya zabi wani lauya dan Jihar Legas a matsayin abokin takararsa.

Ana ci gaba da tattara sakamakon zaben gwamna a Ekiti

INEC ta bayyana cewa za ta fara aiki da sabon tsarin wallafa sakamakon zabe kai tsaye ta na’ura mai kwakwalwa.

‘Yadda ake cinikin kuri’a a Ekiti, lamarin ya yi muni’

An ba da rahoton ba da kudi ko kayan abinci ga masu zabe a Ekiti

An tsige Shugaban Majalisar Jihar Kogi

Ana zargin tsigewar na da nasaba da zargin cin amanar Gwamna Yahaya Bello a zaben dan takarar shugaban kasa na Jam’iyyar APC