Takarar Musulmi 2 a APC: Bai kamata APC ta yi watsi da al’ada ba – Lalong
Gwamnan ya ce ba Musulmi biyu takarar kamar watsi da al’ada ne
Fagen Siyasa
Gwamnan ya ce ba Musulmi biyu takarar kamar watsi da al’ada ne
Hakan ya biyo shawarar da Kwamitin da jam’iyyar ta kafa ya bayar
Majalisar dai na so a yi gyara kan sahsen da ke maganar daliget na alfarma
Kalu ya ce matar Tinubu za ta wakilci mabiya addinin Kirista
A cewarsa akwai bukatar duba kundin don rage radadin halin da ake ciki