Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

PDP ta fara tantance wanda zai tsaya a mata takarar Mataimakin Shugaban Kasa

Ana dai rade-radin jam’iyyar za ta tsayar da Gwamnan Ribas ne

Babu mai yi wa Buhari katsa-landan a mulkinsa — Fadar Shugaban Kasa

Fadar Shugaban ta musanta cewar akwai masu juya wa Buhari tunani

Zabar Mataimakin Atiku: Shugabannin PDP sun sa labule

Gwamnoni da sauran shugabannin jam’iyyar da dama ne ke halartar taron

Tun da nake ban taba faduwa zabe ba — Tinubu

Ya bayyana na haka ne yayin gangamin APC a Ekiti

Shugaban Masu Rinjaye da na Marasa Rinjaye a Majalisar Dattijai sun ajiye mukamansu

Sun sauka daga mukaman ne bayan sauya sheka daga jam’iyyunsu na baya