NNPP: Mabiya Kwankwasiyya sun gindaya sharuɗa kafin bin sahun Gwamnan Kano
Matasan sun ce a shirye suke su bi sahun Gwamnan matuƙar za a sanya su cikin harkokin mulki.
Fagen Siyasa
Matasan sun ce a shirye suke su bi sahun Gwamnan matuƙar za a sanya su cikin harkokin mulki.
Gwamna Abba na Jihar Kano zai iya sanar da sauya sheƙarsa zuwa Jam’iyyar APC a kowane lokaci daga yanzu
Ya taɓa neman takarar shugabancin ƙasa a 2023 a jam’iyyar APC, amma bai samu nasarar tsallake matakin fidda gwani ba.
Sau da dama, irin waɗannan rikice-rikice kan rikiɗe zuwa zazzafan faɗa da tashin hankali, lamarin da ke dagula harkokin mulki da tafiyar da gwamnati.
Tsohon ɗan takarar mataimakin shugaban ƙasa na jam’iyyar LP, Datti Baba-Ahmed, ya karyata rahotannin da ke cewa zai tsaya takarar shugaban ƙasa a zaɓe