2023: Tinubu zai dauki Kashim Shettima a matsayin abokin takara
Babban abokin karawar Tinubu, Atiku Abubakar na babbar jam’iyyar PDP, na shirin daukar Gwamna Ifeanyi Okowa na Jihar Delta
Fagen Siyasa
Babban abokin karawar Tinubu, Atiku Abubakar na babbar jam’iyyar PDP, na shirin daukar Gwamna Ifeanyi Okowa na Jihar Delta
Bashir Machina Sheriff ya ce maganar ya janye wa Ahmad Lawan ba ta ma taso ba, domin ya dade yana burin zama Sanata mai wakiltar Yobe ta Arewa
Ya bukaci a yi wa kowane yanki da addini adalci
CNG ta ce hakan ba ya rasa nasaba da kamun ludayin Buhari
Ya ce masu sayar da kuri’ar sun kafa mugun tarihi