Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Batun zaben abokan takarar Atiku da Tinubu ya tayar da kura

An samu baraka tsakanin gwanoni da shugabannin PDP, batun hada Musulmi biyu a APC ya jawo surutai.

‘2023: Duk jam’iyyar da ta tsayar da Musulmi 2 takara sai ta riga rana faduwa’

Shi kansa Buhari, dole hakura ya yi da daukar Musulmi a matasyin abokin takara saboda matsalar da hakan zai iya haifarwa

Tsohon Minista ya zama dan takarar Sanata na PDP a Jigawa

Ya taba yi wa jam’iyyar PDP takarar Mataimakin Gwamna a Jihar Jigawa a zaben 2015.

Jonathan ya taya Tinubu da Atiku murnar zama ’yan takara

Jonathan ya jinjina wa Kwankwaso da Peter Obi da sauran masu neman kujerar shugaban kasa a zaben 2023

Rikici ya kunno kai kan zaben abokin takarar Atiku

Gwamnan Jihar Ribas, Nyesom Wike na barazanar ficewa daga PDP, muddin Atiku ya zabi…