Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Bayan nasarar Tinubu, Atiku ya shiga tattaunawa da Gwamnonin PDP

Taron na zuwa ne bayan Tinubu ya zama dan takarar APC

Tinubu: Bayani kan dan takarar shugaban kasar APC a 2023

Ya lashe zaben dan takarar APC bayan ya lashe fiye da rabin kuri’un da aka jefa

Ana barazana ga rayuwata – Sakataren PDP na kasa

Ya ce tun da ya zama Sakataren jam’iyyar yake fuskantar barazana

Duk da daliget din Kogi 63, kuri’a 47 Yahaya Bello ya samu

Ko da yake ba za a iya cewa duk kuri’un da ya samu sun fito ne daga daliget din jiharsa ba.

Tinubu ya zama dan takarar shugaban kasar APC

Tinubu ya yi wa sauran ’yan takarar tikitin shugaban kasa a APC fintinkau