Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Zaben 2023 zai raba gardama kan salon mulkin APC a Najeriya —Atiku

Ya ce zaben zai yi alkalanci kan salon mulkin APC

Mawaki Banky W ya lashe zaben Fid-da gwanin PDP a Legas

Tun da farko dama shi ya lashe zaben, kafin a soke shi daga bisani

Fitar da dan takara: Gwamnonin APC sun mika wa Buhari sunan mutum 5 

Suna so Buhari ya zabi daya daga cikin sunayen a matsayin dan takara

2023: Ba ni da dan takarar shugaban kasa —Buhari

Shugaban ya bayyana hakan ne ranar Litinin a taronsa da gwamnonin jam’iyar na Arewacin Najeriya da aka yi a Abuja.

Uwar jam’iyyar APC ta shiga ganawar sirri da gwamnoni

Ana kyautata zaton zaman zai yanke shawara kan wanda jam’iyyar za ta fitar a matsayin dan takarar shugaban kasa a zaben 2023.