Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Ba mu zabi Ahmad Lawan a matsayin dan takarar Shguaban kasa ba —APC

NWC na APC ya ce babu kamshin gaskiya a labarin da ke cewa jam’iyyar ta dauki Ahmad Lawan a matsayin dan takara tilo

Tinubu ya bai wa mutanen da aka kai wa hari a coci tallafin N75m

Ya sanar da bai wa cocin tallafin Naira miliyan 25

2023: Buhari ya sake ganawa da gwamnonin APC

A daidai lokacin da Jam’iyyar APC ke shirin zabo wanda zai yi mata takarar shugaban kasa a zaben 2023, Shugaban Kasa Muhammadu Buhari, ya yi wata gana

Dole dan Kudu ya yi takarar shugaban kasa a APC —Gwamnonin Arewa ga Buhari

Ana zargin uwar jam’iyyar na neman ayyana Sanata Ahmad Lawana matsayin dan takara

Tsohon Sakataren APC ya fice a jajibirin zaben dan takarar shugaban kasa

Sanata Akpanudeodehe dai yana takun saka da Ministan Neja Delta, Sanata Godswill Akpabio