Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Idan ana neman ɗan siyasar da ba zai sayu da kuɗi ba, to ni ne — Kwankwaso

Kwankwaso ya ce yana yin siyasa ne da aƙida saɓanin yadda wasu ke yin ta saboda kuɗi.

Bai kamata a zargi Abba da cin amana ba — Shekarau

s Shi kansa Kwankwaso ya taɓa barin jam’iyya lokacin da yake kujerar gwamna, inda ya koma APC daga PDP ba tare da ajiye kujerar ba.

Sauya sheƙar Abba ba a Kano ta tsaya ba

Wani na kusa da gwamnan ya shaida wa wakilinmu cewa sauya shekar ba batun Kano ba ne, batun Fadar Shugaban Ƙasa ne.

Sauya Sheƙar Abba: A faɗa masa ya ajiye mana kujerar gwamnanmu — Kwankwaso

Kwankwaso ya ce al’amuran da ke faruwa a jihar abun damuwa ne.

Kwankwasiyya ba mallakin Kwankwaso ba ce — Ɗangwani

Ya ce wasu ’yan siyasa da masana guda shida ne suka haɗu suka ƙirƙiro tare da ba wa tafiyar ta suna Kwankwasiyya amma ba daga Kwankwaso kaɗai ta samo