Bala Mohammed ya lashe zaben fitar da gwanin PDP da aka sake a Bauchi
Gwamnan ya lashe kuri’un wakilai 646 da suka jefa kuri’a daga cikin 650.
Fagen Siyasa
Gwamnan ya lashe kuri’un wakilai 646 da suka jefa kuri’a daga cikin 650.
Dan takara ya karbe kudaden da ya raba wa daliget bayan da ya sha kaye a zaben fitar da gwani na PDP a Jihar Neja
Ina matukar mutunta Shugaban Kasa Muhammadu Buhari da kuma girmama shi.
Sanata Ahmed Lawan ya sake zage damtse kan neman takarar shugaban kasa.
Alamu dai sun nuna cewa Shugaban Kasa Muhammadu Buhari na da wanda yake so ya zama magajinsa.