Buhari bai ce gwamnoni su zabo dan takarar shugaban kasa ba —Femi Adesina
Femi Adesina ya ce, Buhari bai tattauna batun karba-karba ko masalaha da ko dauki-doran dan takara ba da gwamnoni.
Fagen Siyasa
Femi Adesina ya ce, Buhari bai tattauna batun karba-karba ko masalaha da ko dauki-doran dan takara ba da gwamnoni.
Gwamnan Jihar Bauchi, Bala Mohammed, ya sake nada tsohon dan takarar gwamna karkashin jam’iyyar PDP, Ibrahim Kashim a matsayin Sakataren Gwamnat
Sai dai an sami rabuwar kai kan daga yankin da ya kamata Gwamnan ya fito
Ya kuma ce shi ya ba da sunan Osinbajo a nada Mataimakin Buhari
Tsohon gwamnan na Neja ya ce ’yan Najeriya son sake zabar PDP.