Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

’Ya’yan Babban Alkalin Najeriya 2 sun lashe zaben fid-da-gwani a Bauchi

Daya daga cikin ’ya’yan Babban Alkalin ya lashe zaben ba tare da hamayya ba.

NNPP ta bai wa Kwankwaso tikitin takarar Shugaban Kasa

Mun shiga jam’iyyar NNPP ne don kawo sauyi a siyasar da ake yi ta kama-karya a Najeriya.

PDP za ta gudanar da sabon zaben fid-da-gwani a Bauchi

PDP ta shirya sake gudanar da sabon zaben fidda-gwanin gwamna a Jihar Bauchi.

Wike ya caccaki Tambuwal, zai goyi bayan Atiku

Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya caccaki takwaransa na Jihar Sakkwato, Aminu Waziri Tambuwal, a kan janye takara da ya yi yayin zaben fid da gwani

Buhari ya gana da gwamnonin APC kan zaben fid-da-gwani

Buhari ya gana da gwamnonin kafin tafiya kasar Spain.