Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Me Tinubu ya fada wa kwamitin tantance ’yan takarar APC?

Tinubu ya ce shi gogaggen dan siyasa ne kuma kwararre a fannin tattalin arziki.

Dan APC na so a hana Tinubu shiga takara saboda zargin yin karya a takardun karatunsa

Ya ce zarge-zarge kan Tinubun na iya yin illa ga APC yayin zabe

Takarata ba ta ko a mutu ko a yi rai ba ce — Kwankwaso

Ya ce ya fito ne don ya ci gaba da hidimta wa Najeriya

2023: Atiku ya fara bin ’yan takarar da ya kayar a PDP gida-gida

Ya dai sha alwashin hade kan jam’iyyar waje daya don ya kai ga nasara

2023: Tsohon Gwamnan Yobe ya lashe zaben fid da gwanin Sanata a APC

Ya lashe zaben ne babu hamayya