Atiku ya sha alwashin yaki da matsalar tsaro in ya zama Shugaban Kasa
Ya kuma ce zai jajirce wajen hada kan Najeriya
Fagen Siyasa
Ya kuma ce zai jajirce wajen hada kan Najeriya
Ya kuma jinjina wa magoya bayansa kan gudunmawar da suka ba shi
Sai dai ya ce Atiku da PDP ba su da abin da za su fada wa ’yan Najeriya
Fitowarsa a zaben 2023 shi ne karo na shida da yake neman kujerar shugaban kasa, wanda tun a shekarar 1993
Atiku ya yi wa ragowar masu neman takarar shugaban kasa a PDP fintinkau