Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Sakamakon zaben PDP ya fara fitowa

Alkalai sun fara sanar da kuri’un da kowan dan takara ya samu

Kwankwaso: Babu ruwana da takarar Wike a PDP

Ana zargin alakar Kwankwaso da Wike bayan ganin daliged din Kano sanye da jajayen huluna masu dauke da hoton Wike a taron PDP.

Abin da ya kamata ku sani kan daliget din PDP

Daliget din jam’iyyar PDP kashi biyu ne; zababbun daliget da kuma daliget na alfarma.

Gudaji Kazaure ya kifa a yunkurinsa na komawa Majalisa a 2023

’Yan Majalisar Tarayya masu ci sun kwashi kashinsu a hannu a zaben fitar da dan takarar APC a Jihar Jigawa.

Daliget: Shugaban APC na Nasarawa da na Kasa sun sa Zare

Sabon rikici ya barke a jam’iyar APC Reshen Jihar Nasarawa kan zargin sauya sunayen daliget a wasu kananan hukumomin jihar da uwar jam’iya