Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Cin amanar jama’a ne komawar Mutfwang APC —PDP

Ya ƙara da cewa babu wani dalili na doka da zai halatta ficewarsa daga PDP zuwa APC ba tare da ya sauka daga kujerarsa ba.

NNPP ta rushe shugabancinta a Kano, za ta naɗa shugabancin wucin gadi

Uwar jam’iyyar ta ce za ta naɗa shugabancin wucin gadi nan gaba kaɗan.

Peter Obi ya sauya sheƙa zuwa jami’yyar ADC a Enugu

Obi ya ce sun shirya yin sabuwar tafiya domin ƙalubalantar Shugaba Tinubu a zaɓen 2027.

Jam’iyyar NNPP ta naɗa Shugaban Riƙo a Kano

Kwamitin Zartaswa na jam’iyyar ne ya sanar da naɗin Abdullahi Abiya a wani taron gaggawa a ranar Talata.

An kori Shugaban Jam’iyyar NNPP na Jihar Kano

Rikicin NNPP ya ɗauki sabon salo bayan shugabannin mazaɓar Shugaban Jam’iyyar na Jihar Kano, Hashimu Suleiman Dungurawa, sun sanar da korar shi daga c