Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Hayatu-deen ya fasa neman takarar shugaban kasa a PDP

Ya janye a sa’o’i kadan kafin fara taron zaben dan takarar jam’iyyar a zaben 2023

Bayan shan kaye, Sanata ya sa deliget su dawo da motocin da ya ba su

Sanata Akinyelure ya bai wa daliget wa’adin 24 su dawo da motoci da dalolin da ya ba su, tunda ya rasa tikitin neman komawa kan kujerarsa

APC ta dage taronta na zaben dan takarar shugaban kasa

Yanzu taron zai gudana daga ranar Litinin 6, zuwa Laraba 8 ga watan Yuni, 2022.

Muhuyi Magaji ya sami takarar Sanatan Kano ta Arewa a PDP

Hakan ya biyo bayan janye takarar Gwamnan da yake yi tun da farko

Jonathan zai iya sake tsayawa takarar Shugaban Kasa a 2023 — Kotu

Kotu ta bai wa Jonathan damar sake yin takarar a babban zaben 2023