Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

2023: Tsohon Babban Hafsan Sojin Sama ne zai yi wa APC takarar Gwamna a Bauchi

Sadiq ya doke sauran ’yam takarar inda ya samu nasarar

Mace ta maka Nuhu Ribadu da kasa a zaben fidda gwanin APC a Adamawa

Sanata Binani ta maka Nuhu Ribadu da kasa da tsohon Gwamnan Jihar da kasa

Dikko Umar Radda da Yakubu Lado ne ’yan takarar Gwamnan APC da PDP a Katsina

APC da PDP sun sanar da ‘yan takarar da suka lashe zaben fidda-gwanin gwamna a Jihar

Mai neman takarar Shugaban Kasa a NNPP ya janye wa Kwankwaso

Dan siyasar ya janye takararsa tare sa mara wa Sanata Kwankwaso baya

Gawuna ya lashe zaben fidda-gwanin gwamna na APC a Kano

Gawuna ya samu kuri’a 2,289, yayin da Sha’aban Ibrahim Sharada ya samu kuri’a 30 kacal.