Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Rikici ya barke a wajen zaben fid da gwanin APC a Neja

Zaben ya rikide zuwa tashin hankali, lamarin da ya jikkata wasu jami’an INEC

Uba Sani ya samu tikitin takarar Gwamnan APC a Kaduna

Sanata Uba Sani ya lashe zaben fid da gwanin Gwamna na jam’iyyar APC a Jihar

Zulum ya samu tikitin sake tsayawa takara ba hamayya

Zulum ya ce ya zabi Jihar Borno a maimakon Mataimakin Shugaban Kasa

Sama da daliget 300 sun kira ni suna ikirarin ni suka zaba — Shehu Sani

Ya ce dukkan wadanda suka kira shi sun yi ikirarin zabar shi

Ya kamata a yi dokar da za ta hana raba wa daliget kudi —Jonathan

Ya ce raba wa daliget kudi don su zabi mutum ba daidai ba ne