2023: PDP ta tsayar da ’yan takarar Gwamna 2 a Kano
An dai ayyana Muhammad Abacha da Sadiq Wali a matsayin ’yan takara
Fagen Siyasa
An dai ayyana Muhammad Abacha da Sadiq Wali a matsayin ’yan takara
Tun kafin zaben dama ya ce ko sisi ba zai ba daliget ba don su zabe shi
Ya samu nasarar ce bayan lashe zaben fid da gwanin jam’iyyar
Ya sami nasara ne kan abokan takararsa su tara
Hakan na nufin shi zai tsaya wa jam’iyyar takarar Gwamna a Jihar a 2023