Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Ko sisi ba zan ba daliget ba don su zabe ni — Shehu Sani

Ya ce biyan kudi don a zabe shi ya ci karo da akidun shi

2023: Tinubu ji yake kamar bashi yake bin APC – Rochas Okorocha

Ya ce Tinubun ji yake kamar ba shi takarar biyan bashi ce a wajensa

Kano ta Tsakiya: Laila Buhari ce ’yar takarar sanatan PDP

Karo na shida ke nan da ta fito neman kujerar Sanata mai wakiltar Kano ta Tsakiya

Bayan rasa tikitin takara, dan Namadi Sambo ya bukaci wakilan zabe su dawo masa da kudinsa

Manema takarar biyu sun bukaci wakilan zaben su gaggauta dawo musu da kudinsu.

Sheikh Ibrahim Khalil ya zama dan takarar Gwamnan Kano a ADC

Shi ne dai zai yi wa jam’iyyar takara a zaben 2023 mai zuwa a Jihar