Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

’Yan bindiga ba su da mafaka in na zama Shugaban Kasa – Atiku

Ya ce kasinsu ya bushe muddin ya zama Shugaban Kasa

Masu neman takarar Gwamnan Sakkwato a APC na so a yi zabe kato bayan kato

6 daga cikin masu neman takarar su 7 sun amince da bukatar

Shekarau ya sauya sheka zuwa NNPP —Abdulmini Jibrin

Honorabul Abdulmumini Jibrin ya koma NNPP ya sanar da sauya shekar ta Shekarau a safiyar Laraba.

Sai na mulki Najeriya zan daina siyasa — Tinubu

Ya ce zai dora Najeriya a kan irin tafarkin da ya dora Legas lokacin yana gwamna

Yadda rudani ya dabaibaye siyasar Kano saboda Zaben 2023

Lissafin siyasar Kano a yanzu kan mutane uku yake.