Kotu ta soke dakatarwar da aka yi wa Ganduje
Babbar Kotun Tarayya ta jinjine umarnin Babbar Kotun Jihar Kano na dakatar da shugaban jam’iyyar APC na Kasa, Abdullahi Ganduje
Fagen Siyasa
Babbar Kotun Tarayya ta jinjine umarnin Babbar Kotun Jihar Kano na dakatar da shugaban jam’iyyar APC na Kasa, Abdullahi Ganduje
Uwar jam’iyyar rubuta wa shugaban ’yan sanda takardar korafi kan dambarwar dakatar da Ganduje
Ana zargin su da laifuka takwas na zargin karɓar rashawa, karkatar da kuɗaɗe da kuma almubazzaranci da dukiyar al’umma da kadarorin gwamnati
Umarnin kotun ya kuma hana Ganduje shugabantar duk wata mu’amala da ta danganci jam’iyyar.
Kwamitin zai binciki kudaden tallafi da basukan da Gwamnatin El-Rufai ta karba da kuma wadanda ta kashe kan manyan ayyuka