Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Zan dama da ’yan Kudancin Kaduna a mulkina —Sani Sha’aban

Ina son ganin Jihar Kaduna ta zamo jiha mai cikakken tsaro da zaman lafiya.

APC za ta fara tantance masu takarar gwamna da Majalisa

Ranar Asabar APC za ta rantsar da kwamitin tare da fara tantance masu neman takarar Majalisar Tarayya.

Yadda komawar su Kawu Sumaila NNPP ta jijjiga siyasar Kano

Tsohon Gwamnan Kano kuma jagoran jam’iyar NNPP na kasa, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya sauka a Kano tare da wasu jiga-jigan jam’iyyar APC da ke

Rikicin APC a Kano: Fadar Shugaban Kasa ta yi wa Ganduje da Shekarau kiranye

Hakan na zuwa ne yayin da Shekarau ya kammala shirin ficewa daga APC

Malami ya fasa takarar Gwamnan Kebbi, zai ci gaba da rike mukamin Minista

Malami zai ci gaba da rike mukamin shi na Minista