Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Takarar 2023: Buhari ya umarci Gwamnan CBN ya ajiye aiki

Emefiele da akalla ministoci shida ne da sauran masu mukaman siyasa ne suka fito takara a zaben 2023

2023: PDP ta jingine karba-karba a kujerar shugaban kasa

Sanata David Mark zai jagoranci taron fitar da dan takarar jam’iyyar ranar 28 zuwa 29 ga Mayu, 2022.

Sam ban yi nadamar rashin ganin Tinubu ba — Matashin da ya yi tattaki zuwa Legas

Ya ce babban burinsa shi ne wata ran su yi ido hudu da gwanin nasa

Karin ’yan majalisar Kano 3 sun sauya sheka daga APC zuwa NNPP

Ko a makon jiya ’yan majalisar su tara sun koma NNPP

Muna maraba da kowa zuwa jam’iyyar NNPP —Kwankwaso

Kwankwaso ya ce kofa a bude ta ke ga kowa a jam’iyyar NNPP mai kayan marmari.