Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Har yanzu Jonathan bai shiga jam’iyyarmu ba — Shugaban APC na Bayelsa

Sai dai jam’iyyar ta ce yana da ’yancin shigarta idan yana da sha’awa

Barau ya fasa takarar Gwamnan Kano, zai fafata da Ganduje a kujerar Sanata

Yanzu dai zai kece raini ne da Ganduje a kujerar

Jonathan ya yi watsi da fom din takarar APC da aka saya mishi

Tsohon shugaban kasar ya yi godiya ga masu son ya fito takarar shugaban kasa a zaben 2023

Batun komawar Yari PDP ya sha ruwa bayan ya sasanta da Matawalle

Sanata Abdullahi Adamu ya yi uwa ya yi makarbiya wajen sulhunta Yari da Matawalle.

NNPP ta karbi mutum 1000 a Kaduna

’Yan Najeriya sun sha wahala a hannun APC da PDP.