Ministan man fetur ya sayi fom din neman takarar shugaban kasa a APC
Mun siya masa fom din takara saboda kwazonsa a Ma’aikatar man fetur ta Najeriya.
Fagen Siyasa
Mun siya masa fom din takara saboda kwazonsa a Ma’aikatar man fetur ta Najeriya.
Na dogara ga Allah Madaukakin Sarki kan wannan tafiya.
Emefiele dai ya maka INEC ne a Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja
Gwamnan ya ce yana da yakinin ’yan Najeriya za su sake zaben APC a 2023
Kujerar dai ita ce wacce yanzu haka Sanata Barau Jibrin ke kai