Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

APC ce ta kawo rabuwar kai a Najeriya —Atiku

Ba mu taba ganin irin rashin hadin kan da muke fama da shi a kasar nan ba, ko da a lokacin yakin basasa.

2023: Matsalar tsaro da ilimi zan fi bai wa muhimmanci —Amaechi

Amaechi ya ce matsalar tsaro da ilimi su ne abubuwan da zai bai wa fifiko.

2023: Yadda masoya suka saya wa Sanata Yarima fom din takara N100m

Tsohon gwamnan na Zamfara ya ce zai magance matsalar tsaro da zarar ya zama shugaban kasa.

Ina makomar su Sanata Shekarau bayan hukuncin Kotun Koli?

Ta tabbata Abdullahi Abbas shi ne shugaban APC a Kano, bayan hukuncin kotun koli.

Kujerar Shugaban Kasa ba ta gado ba ce – Shaguben Fayemi ga Tinubu

Ya ce Dimokuradiyya ta ba kowa ’yancin fitowa takarar