Bafarawa ya sauya sheƙa zuwa jami’yyar APC
Bafarawa ya sanar da sauya sheƙarsa da kansa a ranar Laraba.
Fagen Siyasa
Bafarawa ya sanar da sauya sheƙarsa da kansa a ranar Laraba.
Gwamnan ya gargaɗi shugabanni kan amfani da siyasa wajen rarraba kawunan ‘yan Najeriya.
Aisha ta bayyana cewa rashin yardar ta kai matsayin da har Buhari yakan kulle kansa a daki tare da kin cin abinci.
Jam’iyyun siyasa shida ne suka shiga zaben, amma daga baya Jam’iyyar PDP ta janye daga fafatawar bisa zargin cewa ba za a yi mata adalci ba.
Sabon shugaban ya ce jam’iyyar PDP ta shirya tsaf don tunkarar babban zaɓen 2027.