2023: Buhari ya gana da Tinubu a Aso Rock
Tinubu ya ziyarci Shugaba Buhari a fadarsa da ke Villa a Abuja.
Fagen Siyasa
Tinubu ya ziyarci Shugaba Buhari a fadarsa da ke Villa a Abuja.
Zai yi takara a karkashin inuwar jam’iyyar PRP.
Kungiyar ta ce babu wata maslaha da aka cimma wajen fitar da dan takara daga arewa.
Ana sa ran Ahmed Lawan zai sayi fim din takarar ranar Laraba
Gwamnan dai ya raba kafa ne ko da zai rasa takarar Shugaban Kasa