Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

2023: Magoya baya a Kano sun ba Jonathan kwana 7 ya fito takara

Matasan sun kuma ce ba su damu da jam’iyyar da zai tsaya ba

PDP: ‘Masu neman takarar Shugaban Kasa 2 sun yi asarar kudin fom dinsu’

Sai dai kwamitin ya ki bayyana sunan wadanda lamarin ya shafa

Zaben 2023: Za a fara tantance ’yan takarar PDP

PDP za ta fara tantance ’yan takara 17 da suke neman kujerar shugaban kasa.

Bayan an sace $50,000 APC ta sauya wurin sayar da fom din takara

Washegarin da wasu da barayi suka sace tsabar kudi Dala 50,000 a sakatariyar APC

Kwamishinoni 11 sun ajiye mukaminsu a Sakkwato

Mataimakin Gwamna da kwamishinan tsaro da na kudi sun yi murabus don fitowa takara a zaben 2023