Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Yadda jama’a suka tashi lakada wa dan majalisarsu duka

An ga bidiyon yadda dan sandan da ke tsaron shi da sauran mutanen suka ranta a na kare.

Sanata Danbaba ya sauya sheka daga PDP zuwa APC

Sanatan ya kara da cewa manufofin jam’iyyar APC sun yi daidai da ra’ayinsa na kashin kansa.

Yahaya Bello ya zama dan takarar da ya fara sayen fom din APC a kan N100m

Ana sa ran zai karbi fom din ranar Laraba

2023: Masoyan Buhari sun goyi bayan takarar Kwankwaso

Masoyan na Buhari sun bukaci APC ta hakura da fito da dan takara a zaben 2023.

2023: Ina da gogewar da zan iya ceto Najeriya —Saraki

Saraki ya ce yana da gogewa wajen ceto Najeriya daga halin da take ciki.