Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Kungiyoyi na karo-karon saya wa Zulum fom din tazarce N50m

Suna so Zulum ya sake tsayawa takara a jam’iyyar APC

Dan kwangila ya ki kawo wa APC fom din takarar 2023

Akwai yiwuwar dage lokacin sayar da fom a yayin da masu son fitowa takara suka yi curko-curko

‘Duk wanda ya sayi fom din takarar APC N100m a bincike shi’

Abin mamaki ne Buharin da sai da ya ci bashi ya iya sayen fom Naira miliyan 27 a 2014 yanzu ya yarda a kara kudin zuwa Naira miliyan 100

2023: ‘Da biyu jam’iyyu suka tsauwala kudin fom din takara’

Masana sun ce sa gangan jam’iyyu suka tsauwala kudin don din takara

Kotu ta dakatar da Yakubu Dogara saboda sauya sheka zuwa APC

PDP ce ta maka shi a gaban kotun tun da farko