Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Mataimakin Gwamnan Katsina ya sauka daga mukaminsa

Manyan jami’an gwamnatin Katsina na ajiye mukamansu domin tsayawa takarar zaben 2023

2023: Sakataren Gwamnatin Katsina ya ajiye mukaminsa

Shi ne mutum na farko da ya bayyana kudurinsa na neman kujerar gwamnan jihar

Tsadar fom ta girgiza dan takarar shugaban kasar APC

Matashin dan siyasar ya firgita kan kudin da akan sanya na sayen fom din takara.

APC ta sanya N100m kudin sayen takardar takarar shugaban kasa

APC ta yafe wa mata da nakasassu kudin takardar neman takara

HOTUNA: Hadimin Buhari, Bashir Ahmad na neman takarar dan majalisa

Yana hankoron wakilatar Mazababar Gaya, Ajingi, Albasu a Majalisar Wakilai