Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Abin da Kwankwaso ya ce a wurin sayen fom din takarar shugaban kasa

Abin da Kwankwaso ya fada a lokacin da ya sayi fom din takarar shugaban kasa zaben 2023

Babu abin da Lalong ya kawo wa Filato sai ’yan bindiga – Wike

Ya bayyana haka ne a lokacin da yake jawabi ga daliget din PDP a Jihar Filato

Sanatan da ke wakiltar mazabar Buhari a Majalisar Dattawa ya koma PDP

Sanatan ya aike da takardar ficewar tasa a matakin mazaba

Ministan Kwadago ya zai fito takarar shugaban kasa

Ngige ya ce jam’iyyar adawa ma ta yarda cewa ya fi sauran masu neman kujerer shugaban kasa.

2023: A ba Osinbajo dama ya dora daga inda Buhari ya tsaya – Matasan Arewa

Matasan sun ce Osinbajo ya fi kowane dan takara nagartar zaman Shugaban Kasa