Zaɓen Shugaban Ƙasa ya ɗauki harama a Senegal
Zaɓen shugaban ƙasar na yanzu shi ne na biyar tun bayan samun ’yancin kai da Senegal ta yi a 1960.
Fagen Siyasa
Zaɓen shugaban ƙasar na yanzu shi ne na biyar tun bayan samun ’yancin kai da Senegal ta yi a 1960.
Ana zargin shugabannnin kananan hukumomin da badakala, ’yan majalisar kuma shirin tsige shugabansu
Kotu ta ci tarar ’yan majalisar dokokin jihar Filato da aka kwace kujerunsu a watan Nuwamban 2023, kudi Naira miliyan 128.
Tsohon gwamnan ya ce yana nan daram a jami’yyar PDP, babu inda zai je.
A shirye muke mu tunkari duk wani ko wata kungiyar da ta yi yunkurin haddasa rikici a lokacin zaben.