Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

PDP na taro kan yankin da zai fitar da dan takarar shugaban kasa

Kwamitin na son fitar da yankin da dan takarar shugaban kasa zai fito.

2023: Zan tsaya takarar Gwamnan Kebbi – Malami

Malami ya ce zai tsaya takarar a zaben 2023 mai zuwa

2023: Ganduje ya ki amincewa da ajiye aikin Shugaban KAROTA

“Tabbas na mika wannan takarda amma Gwamna ya ce na dakata tukunna”

Na ji dadin aiki da Bankin Duniya —Dankwambo

Tsohon gwamnan ya ce a shirye ya ke don a sake damawa da shi a yanzu.

Mece ce makomar siyasar Kwankwaso bayan ficewa daga PDP?

Shin tsohon Gwamnan na Jihar Kano ya dauki layi mara bullewa?