Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Take-taken Shugaba Buhari na ’yan PDP ne — Masani

Da Sanata Abdullahi Adamu aka kafa jam’iyyar PDP a 1998 da ta mulki Najeriya tsawon shekara 16.

Abdullahi Adamu: Kalubalen da ke gaban sabon Shugaban APC

Babbar tambayar da ke labban ’yan Najeriya ita ce ko sabon shugaban zai iya cire wa APC kitse a wuta

Za mu mallaki na’urorin kakkabo makamai masu linzami —Jamus

Jamus ta ambaci ware makudan kudade na sake fasalta fanninta na tsaro da nufin kare kanta.

Abin da ya sa na fice daga PDP —Abba Gida-gida

Mun amsa kiran al’umma muka bar jam’iyyar zalunci.

Ni kadai ne zan iya kwato wa PDP mulki daga APC a 2023 – Wike

Gwamnan ya bayyana aniyarsa ta tsayawa takara a hukumance a 2023