Atiku ya karɓi katin jam’iyyar ADC a hukumance
Tun cikin wata sanarwa da ya fitar a ranar 14 ga watan Yulin 2025 Atikun ya bayyana ficewa daga PDP.
Fagen Siyasa
Tun cikin wata sanarwa da ya fitar a ranar 14 ga watan Yulin 2025 Atikun ya bayyana ficewa daga PDP.
An kammala dukkan shirye-shirye domin yin rajistar Atiku a mazaɓarsa ta Jada 1, da ke Ƙaramar Hukumar Hada ta jihar Adamawa.
Dungurawa ya ce a lokacin zaɓen 2023 jam’iyyar NNPP “dududu ba ta wuce watanni bakwai ba da kafuwa.”
Fadan ya barke ne bayan bangarorin sun halarci ofishin domin gudanar da tarukansu a safiyar Talata.
Ya bayyana cewa da sauyin shekar tasu, yanzu APC ce ke da daukacin kujeru 24 da ke Majalisar Dokokin Jihar Taraba.