Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Atiku: Tinubu ya so yi min Mataimakin Shugaban Kasa amma na ki

Atiku ya ce ya ki amincewa Tinubu ya zame mishi dan takarar mataimakin shugaban kasa

Rikicin APC: Shugabanci ya dawo hannun bangaren Buni

An fara sayar da takardun neman tsayawa takara bayan Sakataren APC daga bangaren Buni ya dawo bakin aiki.

Zan tsaya takarar Gwamnan Kaduna – Sanata Uba Sani

Sanatan ya ce yana so gaji El-rufa’i a Jihar a 2023

Rikicin APC: Za mu yi irin ta PDP – Gargadin Buhari ga ’yan jam’iyya

Ya ce duk jam’iyyar da ta sa son zuciya a gaba, za ta fuskanci mummunar makoma

Yadda APC ta sake shiga ‘rudanin’ shugabanci

Akwai rade-radin gwamnonin jam’iyyar ne suke son yin waje da Gwamna Buni.