Buni muka sani shugaban APC, ba kai ba —INEC ga Bello
INEC ta ce ita ba ta san Gwamnan Neja Abubakar Sani Bello a matsayin shugaban rikon jam’iyyar APC ba.
Fagen Siyasa
INEC ta ce ita ba ta san Gwamnan Neja Abubakar Sani Bello a matsayin shugaban rikon jam’iyyar APC ba.
Idan Buhari ya dage a kan sai na tsaya takara zan amince.
El-Rufai ya ce bakin alkalami ya riga ya bushe, yanzu Gwamnan Neja ne Shugaban Riko na APC
A ranar Litinin ne dai wata Babbar Kotu ta hana Buhari, Majalisa da Ministan Shari’a sauya dokar.
Shugabannin jam’iyyar a matakin kananan hukumomin sun fice don bin sahun Kwankwaso.