Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Kotu ta tura Danbilki Kwamanda a gidan yari kan bata sunan Ganduje

Kotun ta yi watsi da bukatar belin Kwamanda, ta aike da zuwa gidan gyaran hali saboda bata sunan Gwamna Ganduje.

Babu wani aibu a sauya jam’iyya a siyasa —Kwankwaso

Kwankwaso ya ce da sauya sheka ake ganin irin farin jinin dan siyasa.

Ni ne Mukaddashin Shugaban APC —Gwamnan Neja

Gwamnan Neja ya rantsar da shugabannin APC na jihohi, amma ya ce ba shi da ta cewa game da batun sallamar Buni

Shin an sauke Buni daga Shugabancin APC?

Gwamnan Neja ya shiga taron sirri da wasu kusoshin jam’iyyar a hedikwatarta

Jami’an tsaro sun ‘mamaye’ sakatariyar APC ta kasa

Ana dai harsashen an kori Mai Mala Buni daga shugabancin jam’iyyar.