Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

2023: Ba za mu ba Kwankwaso tikitin takarar Shugaban Kasa kai-tsaye ba — NNPP

Jam’iyyar NNPP ta ce tsohon Gwamnan Jihar Kano, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso da ya ba ta tabbacin dawowa cikinta zai iya neman tsayawa takarar Shugaba

2023: Tarnakin da ke gaban Tambuwal

Wasu na ganin babban kalubalensa shi ne yadda zai samu goyon bayan ‘yan Kudu.

Ban ga wanda ya fi ni gogewa a harkar mulki ba —Tinubu

Tinubu ya ce yana da gogewa a harkar mulki fiye da kowane dan Najeriya.

Zan fice da PDP zuwa NNPP kafin karshen wata —Kwankwaso

Kwankwaso ya tabbatar cewa zai fice daga jam’iyyar PDP zuwa NNPP kafin karshen watan Maris da muke ciki

Sanata Hunkuyi ya fice daga jam’iyyar PDP

Jam’iyyar PDP na fata ficewar Sanata Hunkuyi daga cikinta zai kawo mata cigaba.