Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Kar a biye wa PDP ko APC a Zaben 2023 —Kwankwaso

Ni ban ga wani abu da jamiyyar PDP ko APC za su yi wa ‘yan Najeriya tinkaho da shi ba.

Abin da ya sa na dawo daga rakiyar Buhari – Tambuwal

Gwamna Tambuwal ya ce ba abin da ya hada Buhari da mutanen da ke kewaye da shi

’Yan dagajin siyasa ne ke canja sheka

Tsohon Gwamnan Jihar Yobe, Sanata Bukar Abba Ibrahim ya ce ’yan siyasar da suke barin jam’iyyunsu na asali suna canja sheka zuwa wasu jam’iyyu, ’yan d

Kwankwasiyya kamar kungiyar asiri ce –Kwankwaso

Kwankwaso ya ce tafiyar Kwankwasiyya na kara samun tagomashi a kowane lokaci.

Shekarau ya zargi uwar jam’iyyar APC da rashin adalci

Sanata Shekarau ya yi tir da kalaman Gwamna Ganduje a kan lamarin