Ba da yawuna PDP ta kori Wike ba — Muftwang
Korar jiga-jigan jam’iyyar a wannan lokaci mai muhimmanci ba shawara ce mai kyau ba.
Fagen Siyasa
Korar jiga-jigan jam’iyyar a wannan lokaci mai muhimmanci ba shawara ce mai kyau ba.
Akwai ƙararraki uku a gaban kotuna daban-daban waɗanda suka bayar da umarnin dakatar da taron.
Ɗan Majalisar Wakilai mai wakiltar mazabar Birnin Kano da Kewaye, Injiniya Sagir Ibrahim Ƙoƙi, ya bayyana ficewarsa a hukumance daga jam’iyyar NNPP.
Ba zargin na shaci faɗi muke yi masa ba, akwai hujjoji da takardu da ke tabbatar da abin da muke faɗi.
Sauyin shekar ta kara yawan mambobin APC a Majalisar Dattawa zuwa 77