Fagen Siyasa

Fagen Siyasa

Mata fiye da 30 ke takara a zaben kananan hukumomin Abuja

Mata fiye da 30 ne suka tsaya takarar mukamai daban-daban a zaben kananan hukumoin Abuja

Ilimi da aikin yi ne kawai za su kawar da matsalar tsaro — Yarima

Tsohon gwamnan na Jihar Zamfara ya ce zai ba kowa damar yin addini.

PDP ta jadadda dakatar da Sanata Bello Hayatu Gwarzo a Kano

PDP ta dakatar da shi bisa zargin yi mata zagon-kasa a zaben 2019.

INEC ta kammala shirin zaben Kananan Hukumomin Abuja

An rarraba muhimman kayayyakin aikin zaben a babban ofishin INEC da ke Abuja.

Duk jam’iyyar da ta ba dan arewa takara a 2023 sai ta riga rana faduwa – Akeredolu

 “Kowa aka tsayar, matukar dan Kudu ne za mu mara masa baya, kawai dole ya zama dan Kudu,” inji shi.