Tsagin Shekarau ya yi fatali da sulhun uwar jam’iyya kan rikicin APC a Kano
Ta yaya mutane biyu su na jayayya, sai kuma a ce daya daga cikinsu shi ne zai jagoranci sasanci a tsakaninsu.
Fagen Siyasa
Ta yaya mutane biyu su na jayayya, sai kuma a ce daya daga cikinsu shi ne zai jagoranci sasanci a tsakaninsu.
Gwamnan ya ce ya cika alkawuran da ya dauka a 2015.
Sai dai ya ce dole sai ‘ya’yan jam’iyyar sun hada kafin su kwace mulki a 2023.
Matakin ya biyo bayan zaman sulhun da uwar jam’iyyar ta jagoranta tsakanin bangarorin biyu.
Jam’iyyun APC da PDP sun gudanar da zaben ’yan takararsu a zaben cike gurbi na Dan Majalisar Wakilai mai wakilatar Mazabar Jos ta Arewa da Bassa da ke