Zalunci ne Arewa ta ci gaba da mulki a 2023 —Tanko Yakasai
Yakasai ya ce Tinubu ne ya fi cancanta a cikin masu neman takarar shugaban kasa a zaben 2023.
Fagen Siyasa
Yakasai ya ce Tinubu ne ya fi cancanta a cikin masu neman takarar shugaban kasa a zaben 2023.
Ya kamata APC ta tura tikitin takarar ga shiyyar Kudu, kuma ta bayar da takarar ga Bola Tinubu.
Obasanjo ya ce bai ga abin da zai sa ya sake komawa PDP ba.
Hadiman gwamna Matawalle sun kai 1,700 bayan nadin sabbin hadimai 250.
Lamarin na zuwa ne yayin da jam’iyyar ke fama da rikici a kan babban taronta da ke tafe.